Halin da gasar Firimiyar Najeriya ke ciki bayan tafiya hutun tsakiyar kaka

Sauti 10:06
Kwallon kafa
Kwallon kafa REUTERS/Nigel Roddis

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya tattauna da masana kan Kakar wasa ta bana a gasar Firimiyar Najeriya, sai kuma gasar tsren gudu ta yada kanin wani da ta gudana a birnin Legas dake kudancin Najeriyar.