Yadda sabuwar gasar Super League ta haddasa rikici
Wallafawa ranar:
Sauti 10:03
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne kan cece-kucen da ake yi game da bullo da sabuwar gasar Super League a Turai, matakin da ya haddasa rarrabuwar kawuna tsakanin masu ruwa da tsaki a harkar tamola a duniya.