Hasashen masana kan kungiyoyi 4 da suka rage a gasar zakarun Turai ta bana

Sauti 10:02
Dan wasan Mardrid da Chelsea gabanin wasan da zasu yi a zagaye na biyu na wasan daf da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai
Dan wasan Mardrid da Chelsea gabanin wasan da zasu yi a zagaye na biyu na wasan daf da na karshe na gasar cin kofin zakarun Turai © EUFA

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne game da wasan matakin daf da na karshe zagaye na biyu na gasar neman cin kofin zakarun Turai inda kallo ya koma sama kan yadda zata kaya tsakanin Chelsea ta Real Madrid.

Talla

Shirin ya kuma duba sabuwar gasar Super League da ya gamu da cikas daga magoya bayan wasanni dake zargin attajirai na shirin mamaye harkokin kwallon kafa a duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI