An fara gasar cin kofin kasashen Turai ta Euro 2020

Sauti 10:20
Tambarin gasar cin kofin kasashen Turai ta Euro 2020, a birnin Saint Petersburg dake kasar Rasha.
Tambarin gasar cin kofin kasashen Turai ta Euro 2020, a birnin Saint Petersburg dake kasar Rasha. REUTERS - ANTON VAGANOV

Shirin 'Duniyar Wasanni' tare da Abdullahi Isa ya duba gasar cin kofin kasashen Turai da za a soma a wannan Juma'a.