Tsokacin masana kan gasar cin kofin kasashen Turai da Copa América

Sauti 10:00
Kofin gasar kasashen Turai ta Euro 2020.
Kofin gasar kasashen Turai ta Euro 2020. © AFP - JUSTIN TALLIS

Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurahman Gambo Ahmad ya yi nazarin yadda gasar cin kofin kasashen Turai da ta Copa America ke wakana.