Gasa na karuwa tsakanin manyan kungiyoyi wajen sayen 'yan wasa
Wallafawa ranar:
Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci tare da Abdullahi Isa ya yi nazari kan yadda ake samun karuwar gasa tsakanin manyan kungiyoyin kwallon kafa a nahiyar Turai wajen amfani da makudan kudade domin sayen 'yan wasa.