Nijar ta kaddamar da filin wasan damben kokwawa mafi girma a Afrika
Wallafawa ranar:
Sauti 10:05
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdoulaye Issa na wannan makon ya mayar da hankali kan yadda bikin bude katafren filin wasan kokwawa mafi girma a yammacin Afrika da Nijar ta kaddamar ya gudana a jihar Maradi ta kasar.