Wasanni

Sharhin masana kan abubuwan da suka biyo bayan EURO 2020

Sauti 09:54
Magoya bayan Ingila a wajen fili gabanin soma wasan karshe na neman cin kofin Turai Euro 2020.
Magoya bayan Ingila a wajen fili gabanin soma wasan karshe na neman cin kofin Turai Euro 2020. Niklas HALLE'N AFP

Shirin Duniyar Wasanni na wannan wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yi nazari ne dangane da abuwa maras dadi da suka biyo bayan wasannin gasar kwallon kafar Turai ta EURO 2020.