Siyasa

Ranakun zabuka a Nigeria

Sauti

Hukumar zabe mai zaman kan ta a Nigeria ta baiyana ranakun da zata gudanar da zabukan a cikin watan apirilu mai zuwa, haka kuma hukumar zabe ta baiyana lokotan da za a fara kada kada kuria da kammala kada kuriar.