Siyasa

Rawar da Jamian Tsaro Za Su Taka Yayin Zabukan Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da za a gudanar da zabuka a Nigeria a watan Apirilu maikamawa, batu shine batun irin rawan da jami'an tsaro za su taka musamman 'Yan sandan Nigeria da abaya aka zarga da tallafawa wajen aikata wa magudin zabe a kasar.