Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawar karshen Mako akan Zaben Faransa

Sauti 20:00
François Hollande Dan takarar shugaban kasar Faransa kuma babban mai hamayya da  Nicolas Sarkozy, Shugaba mai ci mai neman wa'adi na biyu karkashin Tutar Jam'iyyar UMP.
François Hollande Dan takarar shugaban kasar Faransa kuma babban mai hamayya da Nicolas Sarkozy, Shugaba mai ci mai neman wa'adi na biyu karkashin Tutar Jam'iyyar UMP. Reuters/Montage RFI

Shirin tattaunawar Karshen Mako ya tattauna ne game da zaben Faransa da aka gudanar zagaye na farko a ranar Lahadi 22 ga watan Mayu. 'Yan takara 10 ne suka fafata cikinsu har da Shugaba mai ci Nicolas Sarkozy.