Saurari ra'ayinka game da rantsar da Hollande matsayin sabon shugaban Faransa

Sauti 20:47
Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande
Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande REUTERS/Stephane Mahe

A ranar Talata 15 ga watan Mayu ne aka rantsar da François Hollande matsayin sabon shugaban kasar Faransa bayan lashe zaben shgaban kasa. Akan haka ne muka nemi jin ra'ayin masu saurare, ko menene suke ganin zai kasance kalubalen da zai fuskanci sabon shugaban bayan ya kayar da Sarkozy saboda matsalar tattalin arzikin Turai?