Bakonmu a Yau

Maryam Muhammad, Malamar makaranta a Los Angeles

Sauti 04:16
Magoya bayan Obama suna murnar nasarar lashe zabe
Magoya bayan Obama suna murnar nasarar lashe zabe REUTERS/Philip Scottr- Andrews

Bayan sanarwar da aka bayar, ta nasarar shugaban Amurka Barak Obama na jama’iyyar Democrat a matsayin sabon shugaban kasa, magoya bayan shi sun yi ta sowa saboda murna. Kuma Maryam Mohammed malamar makaranta, da ke Los Angeles, a California, na daya daga cikin wadanda suka yi farin cikin samun nasarar shugaban.