Bakonmu a Yau

Prof. Dandatti Abdulkadir

Sauti 03:08
Wasu 'yan kasar Iraqi da suka shiga aikin soji saboda tabarbarewar tsaro
Wasu 'yan kasar Iraqi da suka shiga aikin soji saboda tabarbarewar tsaro Reuters/路透社

Lamurra a kasar Iraqi na ci gaba da dagulewa sakamakon bazuwar sabon yaki da yadda ‘yan tawaye ke kara nausawa babban birnin kasar Bagadaza. Kasashen duniya har sun fara rige-rigen tattara mutanen su domin barin kasar. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Prof. Dandatti Abdulkadir, tsohon jakadan Najeriya a kasar Libya, yadda yake kallon wannan sabon rikici.