Bakonmu a Yau

Adamu Gorzo

Sauti 01:31
Yan jaridun tashar talabijen  Aljazeera
Yan jaridun tashar talabijen Aljazeera

Kasashe da kungiyoyin kare hakkin dan Adam na Duniya na cigaba da sukar hukuncin da wata kotun kasar Masar ta zartar a kan yan jaridun na tashar talabijen Al jazeera na kasar Qatar.Hukuncin da ya kama daga shekaru 7 zuwa 10 na zaman gidan wakafi.Mahaman Salisu ya tattauna da Adamu Gorzo shugaban kungiyar kare hakkin yan Jaridu ta Nahiyar Afrika.