Bakonmu a Yau

Ambassador Jibrin Chinade

Sauti 03:08
Shugabannin kasashen Afrika a wani taor da suka yi a Addis Ababa
Shugabannin kasashen Afrika a wani taor da suka yi a Addis Ababa au.int

Ministocin waje na kasashen Kungiyar Tarayyar Afrika na gudanar da taronsu a Malabo dake kasar Equatorial Guinea, da zimmar ganin sun fito da dabarun hana aukuwan rikice-rikice a wasu kasashen nahiyar Africa. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Ambassador Jibrin Chinade, wanda ya yi jakadan Najeriya a kasashen Guinea, Saliyo da Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya, shin ko Kungiyar za ta iya warware rikicin kasashen kuwa.