Bashir Nuhu Mabai
Wallafawa ranar:
Sauti 03:42
Kotun Kasashen Turai ta bayyana cire kungiyar Hamas ta Falasdinawa daga cikin kungiyar yan ta’adda a duniya, matakin da zai ba su damar wakiltar Falasdinawa a matakan duniya. Hukuncin kotun na zuwa ne kafin amincewa da majalisar kasashen Turai na amincewa da kasar Falasdinu. Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsin-ma