Siyasa

Dandalin Siyasa; kan batun Manhajar Na'ura mai kwakwalwa ta Card reader da INEC za ta yi aiki da ita

Sauti 20:55
Sabon katin dindin na hukumar Zabe a Najeriya
Sabon katin dindin na hukumar Zabe a Najeriya Channels tv

Dandalin Siyasa na wannan Makon zai duba batun amfani da Manhajar Na'ura mai kwakwalwa ta Card reader da Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ke shirin amfani da shi, da kuma yadda batun ya haddasa kacce-nacce tsakanin jam'iyyun Siyasa.