Cameron ya lashe zaben Birtaniya

Sauti 21:35
Firaministan Birtaniya David Cameron
Firaministan Birtaniya David Cameron REUTERS/Stefan Wermuth

Shirin Mu Zagaya Duniya yana waiwaye kan muhimman labaran da suka faru a mako kuma shirin ya yi tsokaci akan zaben Birtaniya inda Jam'iyyar Firaminstan kasar David Cameron ta samu rinjaye a Majalisa.