Hon Amadu Salah, jigo a Jam’iyar Lumana Afirka
Wallafawa ranar:
Sauti 03:59
‘Yan dawan Jamhuriyar Nijar sun ce babu gudu babu ja da baya kan bukatarsu na ganin an magance matsalolin da suka hango a shirin babba zabe mai zuwa a kasar, domin ganin an gudanar da zaben ba tare da wata matsala ba. Bayan zanga-zangar da aka yi a karshen mako wanda ya samu halartar mutane kusan 20,000, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Amadu Salah, jigo a Jam’iyar Lumana Afirka.