Mataki shugaba Trump zai iya jefa kasashen duniya cikin rudani tare da fargabar tsanantar tarzoma

Sauti 21:00
Wasu Falesdinawa na nuna bacin ran su gaban wani hoton Shugaba Donal Trump a gabas ta tsakiya
Wasu Falesdinawa na nuna bacin ran su gaban wani hoton Shugaba Donal Trump a gabas ta tsakiya Fuente: Reuters.

A wannan juma’a ne kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya gudanar da wani zama,domin tattaunawa dangane da matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na amincewa da birnin Quds a matsayin sabuwar fadar gwamnatin Isra’ila.