'Yan siyasa na sauya sheka a Najeriya

Sauti 10:33
Manyan jam'iyyun APC da PDP sun fi daukan hankula a zaben 2019
Manyan jam'iyyun APC da PDP sun fi daukan hankula a zaben 2019 premiumtimes

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan yadda 'yan siyasa ke ci gaba da sauya sheka a Najeriya a daidai lokacin da ake shirin gudanar da zaben gama-gari a cikin watan gobe.