Siyasa

Dambarwar APC kan shugabancin Majalisar Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim ya yi nazari ne kan dambarwar shugabancin Majalisar Tarayyar Najeriya, in da wasu 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulki ke zargin jagoran jam'iyyar na kasa, Bola Ahmed Tinubu da kokarin mamaye Majalisar domin bukatun kansa a shekarar 2023.

Jagoran APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari
Jagoran APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari REUTERS