hotunan harin birnin Mogadishu na Somalia

Fararen hula da sojoji a wurin da aka kaddamar da harin Mogadishu na Somalia REUTERS/Feisal Omar

Gwamnatin Somalia ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon wani kazamin harin bam ya kai 276, yayin da ta shiga zaman makoki na kwanaki 3.

Talla