Hotunan kazamin harin da aka kai birnin Mogadishu

Jami'an soji da ke aikin ceto bayan harin Mogadishu REUTERS/Feisal Omar

Sama da Mutum 270 suka rasa rayukansu a wani kazamin harin bam da aka kai birnin Mogadishu da ke somalia tare da jikkata wasu akalla 300.

Talla