Hotunan dakarun Iraqi a Kirkuk

Sojojin Iraqi na sauke tutar Kurdawa a Kirkuk REUTERS/Stringer

Dakarun Iraqi yanzu haka na ci gaba da karbe iko da rijiyoyin man da ke yankin Kirkuk na Kurdawa, matakin da ke dada dakushe bukatar Kurdawan na samun yancin cin gashin kan su.

Talla