Kasashen G5 sun kama hanyar tabbatar da rundunar yaki da yan ta'adda

Jirgin marasa matuki RFI/Olivier Fourt

A kokarin kawo karshen ayyukan ta'addanci a yankin Sahel,tawagar Shugabanin kasashen yankin Sahel sun bayyana shirin su na tabbatar da wannan runduna da za ta kawo karshen yan ta'adda a yankin Sahel.

Talla