Taron Kwamitin tattauna samar da kudin ECOWAS na bai-daya

Taron tattauna batun samar da kudin bai-daya na ECOWAS a Nijar da aka gudanar a ranar 24 ga watan Oktoba 2017 femi adeshina facebook

Shugabannin kasashen Afirka ta Yamma da ke cikin kwamitin tabbatar da aiwatar da amfani da kudin bai-daya sun gudanar da wani taro ranar Talata a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar. Shugabannin na fatar samar da kudin na bai-daya daga nan zuwa shekarar 2020.

Talla