Hotunan 'yan gudun hijirar Boko Haram

Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar Boko Haram a yankin Diffa na Nijar irinnews.org

Rikicin Boko Haram ya raba dubban mutane da muhallansu musamman a yankin arewa maso gabashin Najeriya, in da rikicin yafi kamari.'Yan gudun hijira da dama na ci gaba da zama a sansanoni da dama a jihar Borno.

Talla