Hotuna: Yadda aka gudanar da gasar El-Clasico a Lagos
Wallafawa ranar:

{{ scope.counterText }}
{{ scope.legend }}
© {{ scope.credits }}A karon farko Hukumar Gasar La Liga ta Spain ta gudanar da gagarumin bikin wasan El-Clasico tsakanin Real Madrid da Barcelona, inda magoya bayan kungiyoyin biyu suka kalli fafatawar kai tsaye a wani makeken majigi a gabar tekun birnin Lagos da ke kudancin Najeriya. Madrid ta samu nasara da ci 2-0 akan Barcelona. Kuna iya zuwa har kasa domin kallon hotuna masu kayatarwa.
Talla