Mahangar Dakta Meddy Cikin Zane (2017-2020)

WTO: Hukumar Kasuwanci ta Duniya ta zabi tsohuwar ministar kudin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweal matsayin sabuwar shugabar ta. Ita ce 'yar Afrika ta farko kuma mace da ta soma rike mukamin. (19/02/2021) RFI Hausa

Talla