Kasuwanci

Shirin kan gudumar da mata ke bayar wa wajen bunkasa tattalin arziki

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa Akai Miki Dole a wannan karon ya maida hankali ne kan bukin ranar Mata ta Duniya ta shekara ta 2011, a inda ya bincika hali da mata ke ciki ta fannin tattalin arziki da zaman ta kewa musamman a kasashe masu tasuwa. Shirin ya tattauna da Masana, Fitattun masu rajin kare hakkin mata da kuma masu ruwa da tsaki a bangaren ci gaban mata a Duniya. A yi saurare lafiya!

Sauran kashi-kashi