Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Rikicin Siyasa da Farashin Kaya a Nija Delta

Sauti 10:00
Da: Musa Kutama

Kwanakin baya an sami tarzomar siyasa a wasu sassa, musamman arewacin Najeriya al,amarin da ya kawo dillalan shanu suka katse kawo shi kudancin Najeriya kasuwannin da suka saba kai su gudun kada a dauki fansa a kansu wannna ya sanya shirin kasuwa akai miki dole ya ziyarci kasuwar Shanu a daya daga cikin jihohin yankin Niger-Delta, domin tattuan wa da dillalan sannan kuma ya garzaya kasuwar Awaki da ta masu sayar da kayan lambu.Matsalar karancin dabbobin sayarwa ya jefa jama'a da daman gaske ya Niger-Delta cikin karancin nama da na kayan lambu haka kuma  kungiyoyi daban daban sun bayyana irin yadda tarzomar ta arewa da akayi ta siyasa ta shafesu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.