Tattalin Arziki: Kasuwar Dawanau a Kano
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:09
Shirin kasuwa a kai ma ki doli na wannan mako, Nasiruddeen Mohammed zai kai mu kasuwar Dawanai, wato shahrarriyar kasuwar sayar da kayan abinci a birnin Kano.