Kasuwanci

Hannayen Jari

Sauti 10:00
central-nyc.com

Shirin Kasuwa a kai ma ki dole ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batun da ya shafi Hannayen Jari tare da masanin hada hadar hannayen jarin Dr Kasimu Kurfi shugaban Kamfanin APT a Lagos.