Kasuwanci

Kasuwa: Shirin Kasuwa a kai maki dole kan Hannayen Jari

Sauti 10:00
central-nyc.com

Shirin Kasuwa a kai makim Dole na wannan Makon ya duba akasari tambayoyin da muke samu daga masu sauraro kan Kasuwannin Hannayen Jari. To domin samun cikakken bayani kan Kasuwannin da kuma yanda harkokin saka Hannayen Jari suke mun tuntubi masana harkokin kasuwanci na zamani, kamar yanda za ku ji a cikin shirin da Nasirudeen Muhammad ke gabatarwa a kowane Mako.