Rayuwar Hausawa 'yan kasuwa a jihar Ondo
Wallafawa ranar:
Sauti 09:55
Shirin kasuwa a kai miki dole ya leka garin Akure na jihar Ondo dake Kudancin Najeriya, kuma ya tattauna a kan yadda 'yan arewacin kasar ke gudanar da rayuwarsu ta kasuwanci, inda ma suka gida asibiti a cikin kasuwar.