Ana cin kasuwar shanu ta Okigwe
Wallafawa ranar:
Sauti 10:16
Shirin Kasuwa ya tattauna ne kan sake bude kasuwar shanu ta Okigwe a Abia kudancin Najeriya bayan rufe kasuwar.