Muhimmancin bude hanyoyin jihar Borno

Sauti 09:36
Daya daga cikin hanyoyin birnin Maiduguri
Daya daga cikin hanyoyin birnin Maiduguri REUTERS/Stringer

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna ne game da muhimmancin bude manyan hanyoyi a jihar Borno mai fama da rikicin Boko Haram, abin da zai taka rawa matuka wajen dawo da huldar kasuwanci musamman a tsakanin mutanen Borno da wasu kasashen da ke makwabtaka da su.