Matsalolin da ake fuskanta a injinin cirar kudi na ATM
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
Shirin Kasuwa a Kai maki dole ya tattauna ne game da matsalolin da mutane ke fuskanta a lokacin da suka je karbar kudadensu a injinin cirar kudi ATM. Shirin ya ji korafin wasu da kuma masu ruwa da tsaki ga harakar banki a Najeriya.