Shirin wannan makon yayi nazari ne kan gudunmawar da kasuwannin karkara ke bayarwa wajen habaka tattalin arzikin mazauna karkara, dama na mazauna birane a Najeriya.