Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Shigo da shinkafar waje barazana ne ga kasuwancin shinkafar Najeriya

Sauti 10:09
'Yan kasuwar shinkafa na kuka da fasa kwabrin shinkafar waje a Najeriya
'Yan kasuwar shinkafa na kuka da fasa kwabrin shinkafar waje a Najeriya RFI hausa/Awwal
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Kasuwa a Kai Maki Dole ya tattauna ne game da kasuwancin shinkafa a Najeriya ‘yan kasar ke kuka da tsadar farashin shinkafa ‘yar gida da ake nomawa a arewacin kasar yayin da kamfanonin sarrafa shinkafar a Najeriya ke kuka da yadda fasa kwabrin shinkafar waje ke durkusar da kasuwancinsu bayan hana shigo da shinkafar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.