Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasuwancin Kwai a Najeriya da noman Albasa a Nijar

Sauti 10:12
Masu kiwon kaji na kokawa a Najeriya kan tsadar abinci
Masu kiwon kaji na kokawa a Najeriya kan tsadar abinci L214 - Éthique & Animaux / AFP
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin kasuwa a kai miki dole ya mayar da hankali kan cinikin Kwai a Najeriya da kuma matakan da ake dauka a Jamhuriyar Nijar don hana rubewar Albasa. A yi sauraro lafiya tare da Awwal Janyau.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.