Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Muhimmancin harkar yawon bude ido a Najeriya

Sauti 10:03
Baki daga kasashe ketare na sha'awar ziyartar wasu kasashe don yawon shakatawa
Baki daga kasashe ketare na sha'awar ziyartar wasu kasashe don yawon shakatawa AFP
Da: Haruna Ibrahim Kakangi
Minti 11

Shirin kasuwa a kai mi ki dole na wannan makon tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya tattauna ne game da muhimmancin harkar yawaon bude ido a Najeriya, in da masana suka bukaci gwamnati da masu hannu da shuni da su mayar da hankali a bangaren, ganin irin rawan da ya ke takawa wajen habbaka tattalin arzikin kasa. Akwai kasashen duniya da dama da suka dogara da harkar bude ido wajen samun kudaden shiga, abin da ake ganin ya dace Najeriya ta yi koyi da su don fadada hanyoyin samun kudadenta da kuma rage dogaro da man fetir.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.