Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Najeriya da India na aiki tare domin bunkasa harkokin Noma

Sauti 10:00
Harkokin Noma a Bunkasa a Najeriya
Harkokin Noma a Bunkasa a Najeriya Getty Images/Daniel Berehulak
Da: Haruna Ibrahim Kakangi

Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya dubi yadda Noma ke ci-gaba da samun tagomashi a Najeriya da kuma yunkurin da kasar ke yi wajen kula yarjejeniyar bunkasa harkokin noma da kasar India.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.