Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Dalilan da suke sanya gwamnatoci gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi

Sauti 10:00
Mafi akasarin gwamnatocin nahiyar Afrika suna gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi.
Mafi akasarin gwamnatocin nahiyar Afrika suna gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi. REUTERS/Yves Herman
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwanci na wannan lokaci, ya yi tsokaci ne kan yadda mafi akasarin gwamnatoci musamman a nahiyar Afrika ke gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi kamar yadda aka tsara. Zalika shirin yana dauke da tsokaci kan dalilan da suka haddasa wannan kalubale.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.