Isa ga babban shafi
Kasuwanci

An yi watsi da kananan masana'antu duk da gudunmawarsu

Sauti 10:00
Kananan masana'antu masu karamin jari na bada muhimmiyar gudunmawa a kasashe masu tasowa amma hukumomi sun yi watsi da su
Kananan masana'antu masu karamin jari na bada muhimmiyar gudunmawa a kasashe masu tasowa amma hukumomi sun yi watsi da su DR
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da kananan masana'antu masu karamin jari ke taka rawa wajen bunkasa tattalin arziki a kasashe masu tasowa, amma hukumomi ba sa mayar da hankali kan irin gudun mawar da wadannan masana'antu ke bayarwa kamar yadda rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.