Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da kananan masana'antu ke ciki a Najeriya

Sauti 10:40
Kananan masana'antu na taka muhimmiyar rawa wajen rage zaman kashe wando tsakanin matasa a Najeriya
Kananan masana'antu na taka muhimmiyar rawa wajen rage zaman kashe wando tsakanin matasa a Najeriya Reuters/Charles Platiau
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan mako tare da AbdoulKarim Ibrahim Shikal ya yi nazari kan halin da kanana da kuma matsakaitan masana'antu a Najeriya ke ciki. Wadannan masana'antu na taka muhimmiyar rawa wajen samar wa matasa ayyukan yi don rage zaman kashe wando.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.