Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Shirin Gwamnatin Najeriya na taimakawa talakawa na kasar da kudin da ta karbo

Sauti 10:13
Takardar kudi
Takardar kudi
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin kasuwa a kai miki dole,Bashir Ibrahim Idris ya mayar da hankali zuwa shirin da gwamnatin Najeriya ta bulo da shi na cewa zata taimakawa talakawa da kudaden da tsofuwar gwamnatin Sanni Abacha ta boye a wajen kasar.Da dama daga cikin yan kasar sun bayyana damuwa da shakkun su a kai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.