Kasuwanci

Hukumar GIABA ta sha alwashin dakile hanyoyin halarta kudaden haramun, da kuma taimakawa kungiyoyin 'yan ta'adda.

Sauti 10:15
Zauren taron hukumar GIABA mai yaki da halarta kudaden haramun ta kungiyar ECOWAS, a lokacin taron da ta gudanar a birnin Lagos na Najeriya.
Zauren taron hukumar GIABA mai yaki da halarta kudaden haramun ta kungiyar ECOWAS, a lokacin taron da ta gudanar a birnin Lagos na Najeriya. TheCable

Shirin 'Kasuwa a kai miki dole' na wannan mako, ya maida hankali akan taron musamman na hukumar GIABA  mai yaki da halarta kudaden haramun ta kungiyar ECOWAS, wanda ya gudana a birnin Lagos na Najeriya.